Author: Hari Gadanga

Gwamnonin babbar jam’iyyar adawa a Najeriya ta PDP sun soke dakatarwar da aka yi wa muƙaddashin shugaban jam’iyyar na ƙasa, Iliya Damagum. Gwamnonin sun kuma soke dakatarwar da aka yi wa sakataren hulɗa na ƙasa na jam’iyyar, Debo Ologunagba, da mai ba da shawara kan harkokin shari’a, Kamaldeen Ajibade. Wannan na kunshe ne cikin jawabin da shugaban gwamnonin jam’iyyar kuma gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi wa manema labarai a safiyar yau Talata. Bala ya ce Damagum ne shugaban jam’iyyar da suka sani yanzu kuma shi zai ci gaba da riƙe kujerar. Tun da farko dai, wani ɓangaren kwamitin…

Read More

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ya yanke shawarar kin cewa komai game da rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar a jihar Kano. Kwankwaso, da manema labarai suka tambaye shi a gidansa na Miller road da ke Kano da yammacin ranar Talata, ya ce ba shi da wani abin cewa a kan lamarin. “Don Allah Bana son yin magana akan wannan batun . Kar ka sa ni cikin abin da bai kamata a na shiga ba. Shugaban jam’iyyar ya yi magana kuma yana magana, ku je gare shi,” Kwankwaso…

Read More

Corps Commander Umar Mas’ud Matazu has taken the reins as the new Sector Commander of the Federal Road Safety Corps (FRSC) RS1.2 Kano State Command, succeeding Assistant Corps Marshal (ACM) Ahmed Tijjani Mohammed. Matazu’s assumption of duty, effective October 14, 2024, follows his successful tenure as Sector Commander of FRSC RS10.3 Zamfara State Sector Command, where he made notable strides in enhancing road safety and reducing accidents . Commander Matazu has pledged to build upon his predecessor’s achievements, prioritizing collaboration with stakeholders, including government agencies, traditional institutions, transport unions, and the motoring public. He emphasized the collective responsibility of ensuring…

Read More

The Court of Appeal in Abuja has scheduled October 17 for the hearing of appeals concerning the ongoing emirship dispute in Kano State. The case revolves around the appointment of the Emir of Kano, which has led to legal battles involving multiple parties. A three-member panel of justices, led by Justice Mohammed Mustapha, reserved judgment on Monday after hearing arguments from the lawyers involved. The two major appeals were filed by Alhaji Aminu Ado Bayero against the Attorney General of Kano State and 10 others, as well as a separate case between the Kano State House of Assembly and Alhaji…

Read More

The Kano Territorial Office NEMA celebrated the International Day for Disaster Risk Reduction IDDRR with a training of the NEMA/NYSC Emergency Management Vanguard (EMV) in Jigawa State. The training, under the theme “Disaster Risk Management in Protecting and Empowering Youth for a Disaster-Free Future,” focused on enhancing the EMV’s preparedness and response capabilities. The training aimed to equip participants with the necessary skills to respond to emergencies effectively and to reduce the impact of disasters. The program covered key areas such as disaster mitigation strategies, the use of early warning systems, emergency planning, and increasing public awareness to help communities…

Read More

The National Emergency Management Agency (NEMA), Kano Territorial Office, in collaboration with the State Emergency Management Agency (SEMA) of Jigawa State, celebrated the 2024 International Day for Disaster Risk Reduction IDDRR. The IDDRR took place at the internally displaced persons (IDP) camp in Kiyawa Local Government Area (LGA) Jigawa. The event aims at addressing the growing threat of climate-related disasters such as floods. The 2024 UN International Day for Disaster Risk Reduction IDDRR observed on October 13, highlighted global efforts to mitigate the risks associated with natural disasters, with a focus on education and empowering the youth. The theme for…

Read More

A Professor of Agronomy Yusuf Daraja says, Nigeria is facing a significant challenge in its agricultural sector, with an estimated 40% of its farm produce lost due to inadequate storage, poor processing facilities, and inefficient transportation systems. Daraja who doubles as vice chancellor of Capital City University, Kano, stated this in his keynote address during the 9th National Conference of Crop Science Society of Nigeria (CSSN) at the Faculty of Agriculture, Bayero University Kano(BUK). He emphasized on the need for Government to increase investment in agricultural innovations, research and development, develop crop varieties and as well as strengthen extension services…

Read More

Majalisar dokokin jihar kano ta nuna rashin Jin dadinnta ga aikin kwangilar gyaran Asibitin Nassarawa bisa Rashin gamsuwa da kayan da ake amfani da su aikin. Shugaban kwamitin majalisar mai kula da ayyuka Alhaji Yusuf Bello Aliyu ne ya bayyana hakan ziyarar Duba aikin Asibitin , wanda yace matsayin kayan da Dan kwangilar ke amfani da su a gyaran Basu aka sahale ba kamar yadda Suka ganewa idanun su. Kwamitin ya kuma bayyana damuwar sa bisa yadda aikin gyaran ofishin mataimakin Gwamna da Gidan sa, ke Jan kafa, dukkuwa da watannin da Dan kwangilar yayi yana aikin, wanda yace akwai…

Read More

Khadijah Aliyu The Women Farmers Advancement Network (WOFAN) launched a community intervention in Dumaji Garun Malam Local Government Area, Kano, in commemoration of World Food Day and International Rural Women’s Day. This initiative was made possible through their collaboration with the Mastercard Foundation under the Icon 2 project. Speaking at the occasion, the executive director WOFAN Hajiya Dr. Salamatu Garba explained that, Dumaji community is unique as it started with ” a group of women who were farm labourers earning N120 per week after working tirelessly on people’s farms. She stressed that, WOFAN mobilized, trained , linked them with extension…

Read More

Jami’an rundunar Hisbah ta jihar Kano sun kama wata mata mamallakiyar wani waje da ake tara yan mata suna yin rawa, shaye shaye da rashin tarbiyya a yankin Tashar Rami, dake unguwa uku a karamar hukumar Nassarawa. Rundunar Hisbah tace al’ummar dake rayuwa a kusa da Wannan waje ne suka kai mata korafin irin abubuwan lalatar da ake aikatawa. Sannan Hisbah tace matar tana dauko mata masu zaman kansu zuwa Kano daga jihohi daban daban, don yin shaye shaye, da karuwanci. Mukaddashin babban kwamandan rundunar Dr Mujahiddin Aminudden, yace matar dake tara yan matan ba yar Jihar Kano ce ba,…

Read More