Matatar mai ta Dangote ta sanar da karin kudin man fetur ga manyan dillalan dake sayen mai a matatar.

Litar man fetur za ta haura naira 955 bayan da Dangote ya kara kudin litar fetur dinsa

Dangote Refinery’s New Partnership to Bring Relief to Motorists

Jaridar Punch ta ruwaito cewa wannan karin farashi ya shafi yan kasuwa da ke sayen litoci sama da miliyan 5 daga matatar ta Dangote wadanda za a rika sayar musu a kan naira 950 kan kowace lita.

Dangote Cement Increases Scholarship For Benue Communities

Su kuwa wadanda suke sayen kasa da lita miliyan 5 za a sayar musu da litar fetur din kan naira 955, abin da ke nufin farashin litar fetur din za ta haura 955 idan dillalan man fetur din suka sanya ribarsu.

A jiya alhamis minista man fetur na Nigeria Heineken Lokpobiri, ya bayyana cewa yadda farashin danyan mai yake a kasuwar duniya shi zai ba da hasken yadda za a sayar da tataccen man .

Dangote Refinery: NNPC Supplies Insufficient Crude Oil To Us

Ya ce tuni gwamnatin tarayya ta cire hannunta wajen kayyade farashin man fetur din a kasar, sai dai kasuwa ta yi wannan man farashi.

 

KADAURA

 

 

 

 

Share.
Leave A Reply

Exit mobile version