Close Menu
PARADIGM NEWS
    Facebook X (Twitter) Instagram
    • Home
    • Privacy Policy
    Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
    PARADIGM NEWS
    • Home
    • Features

      I’ll dress elegantly for a week, lady vows as Kano women storm markets

      March 29, 2025

      Dr. Abdullahi Umar Ganduje’s Legacy of Progress and Excellence

      December 25, 2024

      The rise and fall of Faruk Lawan: A lesson in power and intrigues

      December 17, 2024

      Will The Axing of Zakirai Make Education Great In Kano

      December 17, 2024

      Harmattan Brings Boom to Tea, Noodle, Bean Cake Sellers in Kano

      December 15, 2024
    • News
      1. Local
      2. National
      3. International
      4. View All

      NGO Empowers 50 GBV Survivors in Kano

      July 29, 2025

      KNSG Launches Safe Space for Women Battling Drug Addiction

      July 22, 2025

      Rescue Efforts End in Tragedy as Four Drown in Kano Waterway

      July 19, 2025

      Kano Assembly Denies Investigating ALGON Chair Hajiya Sa’adatu

      July 18, 2025

      NHIA, NSITF Unite to Bridge Gaps in Workers’ Welfare Schemes

      July 27, 2025

      Justice and Dignity at Heart of Nigeria’s Correctional Reforms- Minister

      July 27, 2025

      Renewed Hope Estate Kano Set for Tinubu’s Commissioning

      July 25, 2025

      Empower Youth to Drive Natl Development — NPC Tells Nigerians

      July 25, 2025

      Trump to Withdraw U.S. from UNESCO Again, Slams “Woke”

      July 29, 2025

      UN Summit: Africa Calls for Urgent Action on Global Food Crisis

      July 29, 2025

      Tinubu’s Green Diplomacy in Action as Nigeria Donates Cashew to Ethiopia

      July 28, 2025

      Just in: Saudi Arabia’s Sleeping Prince Dies After 19 Years in Coma

      July 20, 2025

      UNICEF Appoints Wafaa Saeed as New Country Representative in Nigeria

      July 29, 2025

      Jigawa State Disburses Over ₦1.5 Billion to 569 Retirees

      July 28, 2025

      KNHA Recommends Revocation of 5km Gabasawa Road Project

      July 28, 2025

      Minister Assures Swift Evacuation of Nigerians Abandoned in CAR

      July 27, 2025
    • Politics

      Just in : Atiku Quits PDP, Blames Party’s New Direction

      July 16, 2025

      Sule Lamido Backs Opposition Coalition Under ADC

      July 15, 2025

      Ringim Blames Sule Lamido, Not Wike, for PDP Crisis

      July 13, 2025

      Commissioner Waiya Endorses Women’s Political Representation

      July 7, 2025

      Gauta Club Gets 14 New Patrons as Waiya Champions Inclusive Politics

      July 5, 2025
    • Conflict

      Kadpoly Retiree faults Committee, Demolition Of Property

      March 27, 2025

      President Tinubu Declares State of Emergency in Rivers State

      March 18, 2025

      El-Rufai Defends Najaatu Muhammad Against Ribadus Denials

      February 5, 2025

      Tinubu’s Corruption Saga: Najaatu-Ribadu Feud Takes Center Stage

      February 5, 2025

      Kano Inaugurates Committee to Investigate Rimin Zakara Dispute

      February 3, 2025
    • More
      • Analysis
      • Business
      • Crime
      • Cultural events
      • Economy
      • Education
      • Editorial
      • Entertainment
      • Environment
      • Fashion
      • Health
      • Lifestyle
      • Personality profile
      • Science
      • Sports
      • Technology
    • Hausa

      Biza don Haihuwa:Amurka Ta Sanya Sabon Sharadi Ga Yan Najeriya

      July 29, 2025

      Likitoci a Legas Za Su Fara Yajin Aiki na Kwana Uku

      July 28, 2025

      PDP Ta Bukaci Fayose Ya Fice Daga Cikin Jam’iyyar

      July 28, 2025

      NYSC Ta Sha Kaye a Kotu Kan Haramta Siket Ga ‘Yan Mata

      July 28, 2025

      Labari Cikin Hotuna:Aisha Buhari ta Koma KD Domin yin Takaba

      July 28, 2025
    Subscribe
    PARADIGM NEWS
    Home » Ambasada Tatari Yayi Kira Da A Rage Kudin Haya A Kantin Kwari
    Hausa

    Ambasada Tatari Yayi Kira Da A Rage Kudin Haya A Kantin Kwari

    EditorBy EditorFebruary 10, 2025Updated:February 11, 2025No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Telegram WhatsApp
    IMG 20250210 WA0190

    Shugaban hadaddiyar kungiyar ‘yan kasuwar kantin kwari dake jihar Kano a arewacin Nigeria Ambasada

    Ishaq Alkasim Tatari ya bukaci masu gidaje a kasuwar da su rika rage kudaden da suke karba na haya don saukaka al’umma.

    Kotu Ta Kori Karar Da Aka Shigar Akan Shugaban Kantin Kwari Balarabe Tatari

    Ad 4

    Alhaji Ishaq Tatari ya bayyana hakan ne yayin wani taro da kungiyarsu ta shirya don nemawa masu haya a gidajen sauki tare da karrama wasu muhimman mutane a kasuwar ta kwari.

    ” Mun zauna wannan taro ne domin mun fahimci wasu daga cikin masu gidaje a cikin kasuwar kwari suna karawa masu haya a gidajensu kudi, don haka mu ka ga dacewar mu zauna da su don mu gano a inda gizo ke sakar”. Inji Tatari

    Kano gov. Donates N100 million To Kantin Kwari Market Fire Victims

    Ad 3

    Alhaji Ishaq Tatari wanda kuma shi ne Sarkin Hausawan Arewacin Nigeria ya ce sun fahimci wasu tsiraru ne suke hura wutar, kuma sun gano su, sun kuma fahimtar da masu gidajen.

    ” Muna so masu gidajen su sani, Allah ya ba su arzikin da suke da shi domin su taimakawa na kasa da su, muna fatan yadda suka fahimci bayanin da muka yi musu za su sassautawa masu haya a gidajen nasu don cigaban kasuwar da jihar Kano baki daya “.

    Ash Noor

    Ya ce a yayin taron kuma sun karrama wasu daga cikin masu gidaje a kasuwar ta kwari saboda yadda a koda yaushe suke saukakawa masu haya a gidajensu.

    Alhaji Ishaq Tatari ya kuma ce an karrama wasu daga cikin wadanda suke tallafawa kasuwar ta fannoni daban-daban da kuma wandanda suke kokori wajen samawa matasa aikin yi a cikin kasuwar.

    Ya yi fatan nan gaba kadan al’amuran taya za su daidaita tsakanin masu gidajen da wadanda suke haya a gidajensu.

    Ambasada Tatari Kantin Kwari Kudin Haya
    Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram WhatsApp

    Related Posts

    Biza don Haihuwa:Amurka Ta Sanya Sabon Sharadi Ga Yan Najeriya

    July 29, 2025

    Likitoci a Legas Za Su Fara Yajin Aiki na Kwana Uku

    July 28, 2025

    PDP Ta Bukaci Fayose Ya Fice Daga Cikin Jam’iyyar

    July 28, 2025

    NYSC Ta Sha Kaye a Kotu Kan Haramta Siket Ga ‘Yan Mata

    July 28, 2025
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Editors Picks

    UNICEF Urges Kano to Extend Maternity Leave, Invest More in MNCH

    July 29, 2025

    2025 MNCHW: Kano Distributes 6,000 Delivery Packs, 500 C/S Kits

    July 29, 2025

    UNICEF Appoints Wafaa Saeed as New Country Representative in Nigeria

    July 29, 2025

    Kano Unveils Climate Change Policy, Targets 5M Tree Planting

    July 29, 2025
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    Hajaj Albait 2
    © 2025 PARADIGM NEWS
    • Home
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.