Close Menu
PARADIGM NEWS
    Facebook X (Twitter) Instagram
    • Home
    • Privacy Policy
    Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
    PARADIGM NEWS
    • Home
    • Features

      I’ll dress elegantly for a week, lady vows as Kano women storm markets

      March 29, 2025

      Dr. Abdullahi Umar Ganduje’s Legacy of Progress and Excellence

      December 25, 2024

      The rise and fall of Faruk Lawan: A lesson in power and intrigues

      December 17, 2024

      Will The Axing of Zakirai Make Education Great In Kano

      December 17, 2024

      Harmattan Brings Boom to Tea, Noodle, Bean Cake Sellers in Kano

      December 15, 2024
    • News
      1. Local
      2. National
      3. International
      4. View All

      Bagwai LG Chairman Empowers Youths with N10M, Vehicles

      May 18, 2025

      Shema Swears in New Executive Council Members in Dutsinma

      May 13, 2025

      Fire Guts 45 Houses, 35 Silos in Batakashi Village Jigawa

      April 13, 2025

      Fake Charity Organization Allegedly Dupes Kano Residents

      April 6, 2025

      Pope Leo XIV Invites President Tinubu to Inauguration

      May 15, 2025

      Dr. Mukhtar Yawale Muhammad Assumes Duty as PS FMACTCE

      May 14, 2025

      Nigeria’s Future Hinges on Stronger Federal-State Collaboration-HCSF

      May 14, 2025

      Ata to lead Nigeria’s Delegation to 2025 Int’l Conference in Russia

      May 13, 2025

      NIPR President Elected Global Alliance Regional Delegate-at-Large

      May 16, 2025

      Just in : Minister Ata Arrives Kazan for 2025 Intl Economic Forum

      May 15, 2025

      Renowned Philanthropist Mrs. Maryam Imoke Yanah Recieves Warrior of Hope Award

      April 27, 2025

      Minister Woos French Investors with Nigeria’s Economic Reforms

      April 11, 2025

      NYA Laments Persistent Power Outage in Kano

      May 18, 2025

      Kano Gov Suspends Aide Over Inflammatory Remarks on Kwankwaso

      May 18, 2025

      Just in:Kano Suspends Event Centers, Declares Kauyawa Day Illegal

      May 17, 2025

      Kano CSOs Back Suspension of Live Radio Political Programme

      May 16, 2025
    • Politics

      Prepare for Exit in 2027-Jigawa Gov Tells PDP Lawmakers

      May 19, 2025

      APC North-West Endorses President Tinubu for 2027

      May 18, 2025

      Gauta Club Backs Kano State’s Ban on Live Political Programs

      May 12, 2025

      Kano Lawmaker Zubairu Hamza Massu Dumps NNPP for APC

      May 12, 2025

      Kwankwasiyya Ideology Dead In Kano Says Minister Ata

      May 7, 2025
    • Conflict

      Kadpoly Retiree faults Committee, Demolition Of Property

      March 27, 2025

      President Tinubu Declares State of Emergency in Rivers State

      March 18, 2025

      El-Rufai Defends Najaatu Muhammad Against Ribadus Denials

      February 5, 2025

      Tinubu’s Corruption Saga: Najaatu-Ribadu Feud Takes Center Stage

      February 5, 2025

      Kano Inaugurates Committee to Investigate Rimin Zakara Dispute

      February 3, 2025
    • More
      • Analysis
      • Business
      • Crime
      • Cultural events
      • Economy
      • Education
      • Editorial
      • Entertainment
      • Environment
      • Fashion
      • Health
      • Lifestyle
      • Personality profile
      • Science
      • Sports
      • Technology
    • Hausa

      Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano ta Dakatar Da Fina-finai Guda 22

      May 19, 2025

      Gwamnatin Jihar Kano Bata Hana Yin Adawa Ba- ComradeWaiya

      May 12, 2025

      Kotu ta Kori Karar Kamfanin Amart akan Hukumar Tace Fina Finai

      May 10, 2025

      Murtala Sule Garo ya taya Alummar Musulmi Murnar Bikin Sallah

      March 31, 2025

      Gwamnatin Kano zata Sabuntawa Ma’aikatan Shara Kayan Aiki

      March 18, 2025
    Subscribe
    PARADIGM NEWS
    Hausa

    Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano ta Dakatar Da Fina-finai Guda 22

    EditorBy EditorMay 19, 2025Updated:May 19, 2025No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Telegram WhatsApp
    1747482913778

    A kokarinta na tabbatar da ana bin dokar tace fina-finai sauda kafa tare da kara dora masana’antar kannywood a kan saiti.

    Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta Jahar Kano karkashin jagorancin Alh Abba El-mustapha ta dauki wani gagarun mataki domin tsaftace yadda ake sakin fina-finai barkatai batare da cika ka’idar da doka ta tanadar musu ba na kawo kowanne film gabanta a tantance shi kafin ya isa ga idanun al’umma.

    Inda ta dakatar da wasu Manyan Fina-finai har guda 22 daga sakasu a kafafen Internet ko gidan TV

    Ad 4

    Abba El-mustapha ne ya bayyana wannan mataki biyo bayan tattaunawa da manyan jami’an Hukumar tare da dogon nazari domin kawo karshen korafe korafen da Hukumar take yawan karba dan kara inganta aiyukan Hukumar tare da masana’antar kannywood.

    Abdullahi Sani Sulaiman shine jami’in yada labaran Hukumar ya bayyana fina-finai da aka dakatar kamar haka:

    1. Dakin Amarya

    Ad 3

    2. Mashahuri

    3. Gidan Sarauta

    4. Wasiyya

    5. Tawakkaltu

    6. Mijina

    7. Wani Zamani

    8. Labarina

    9. Mallaka

    10. Kudin Ruwa

    11. Boka Ko Malam

    12. Wa yasan Gobe

    13. Rana Dubu

    14. Manyan Mata

    15. Fatake

    16. Gwarwashi

    17. Jamilun Jiddan

    18. Shahadar Nabila

    19. Dadin Kowa

    20. Tabarma

    21. Kishiyata

    22. Rigar Aro

    Ya kara da cewa doka ce ta bawa Hukumar damar tace duk wani film tare da lura da aiyukan ‘yan masana’antar kannywood matsawar suna da rejista da Hukumar a ko ina suke.

    A saboda haka ana shawartar masu daukar nauyin wannan fina-finai da su tabbatar da sunbi wannan doka ta dakatarwa tare da tsayar da saka wannan fina-finai a gidajen TV ko kafar internet.

    Haka kuma ana sanardasu cewa su miko fina-finansu ga Hukumar domin tantance su tare da basu shaidar inganci ta tacewa nanda sati daya mai zuwa wato daga Litinin 18 ga watan MAYU, 2025 zuwa 25 ga MAYU, 2025 domin gujewa fushin doka.

    A karshe Hukumar ta nemi hadinkan dukkannin gidajen TV da Hukumar dake lura da kafafen yada labarai ta Nijeriya wato NBC kan su cigaba da taimakawa Hukumarsa domin samun nasarar abinda ta saka a gaba da cigaban Jihar Kano da masana’antar kannywood.

     

     

     

     

     

     

    Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram WhatsApp

    Related Posts

    Gwamnatin Jihar Kano Bata Hana Yin Adawa Ba- ComradeWaiya

    May 12, 2025

    Kotu ta Kori Karar Kamfanin Amart akan Hukumar Tace Fina Finai

    May 10, 2025

    Murtala Sule Garo ya taya Alummar Musulmi Murnar Bikin Sallah

    March 31, 2025

    Gwamnatin Kano zata Sabuntawa Ma’aikatan Shara Kayan Aiki

    March 18, 2025
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Editors Picks

    Wanted Kidnapper Zango Arrested at Airport During Hajj Screening

    May 19, 2025

    Prepare for Exit in 2027-Jigawa Gov Tells PDP Lawmakers

    May 19, 2025

    Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano ta Dakatar Da Fina-finai Guda 22

    May 19, 2025

    Kannywood Shake-Up as Kano Suspends 22 Hausa Productions

    May 19, 2025
    Hajaj Albait 2
    © 2025 PARADIGM NEWS
    • Home
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.