Close Menu
PARADIGM NEWS
    Facebook X (Twitter) Instagram
    • Home
    • Privacy Policy
    Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
    PARADIGM NEWS
    • Home
    • Features

      I’ll dress elegantly for a week, lady vows as Kano women storm markets

      March 29, 2025

      Dr. Abdullahi Umar Ganduje’s Legacy of Progress and Excellence

      December 25, 2024

      The rise and fall of Faruk Lawan: A lesson in power and intrigues

      December 17, 2024

      Will The Axing of Zakirai Make Education Great In Kano

      December 17, 2024

      Harmattan Brings Boom to Tea, Noodle, Bean Cake Sellers in Kano

      December 15, 2024
    • News
      1. Local
      2. National
      3. International
      4. View All

      NGO Empowers 50 GBV Survivors in Kano

      July 29, 2025

      KNSG Launches Safe Space for Women Battling Drug Addiction

      July 22, 2025

      Rescue Efforts End in Tragedy as Four Drown in Kano Waterway

      July 19, 2025

      Kano Assembly Denies Investigating ALGON Chair Hajiya Sa’adatu

      July 18, 2025

      NHIA, NSITF Unite to Bridge Gaps in Workers’ Welfare Schemes

      July 27, 2025

      Justice and Dignity at Heart of Nigeria’s Correctional Reforms- Minister

      July 27, 2025

      Renewed Hope Estate Kano Set for Tinubu’s Commissioning

      July 25, 2025

      Empower Youth to Drive Natl Development — NPC Tells Nigerians

      July 25, 2025

      Trump to Withdraw U.S. from UNESCO Again, Slams “Woke”

      July 29, 2025

      UN Summit: Africa Calls for Urgent Action on Global Food Crisis

      July 29, 2025

      Tinubu’s Green Diplomacy in Action as Nigeria Donates Cashew to Ethiopia

      July 28, 2025

      Just in: Saudi Arabia’s Sleeping Prince Dies After 19 Years in Coma

      July 20, 2025

      UNICEF Appoints Wafaa Saeed as New Country Representative in Nigeria

      July 29, 2025

      Jigawa State Disburses Over ₦1.5 Billion to 569 Retirees

      July 28, 2025

      KNHA Recommends Revocation of 5km Gabasawa Road Project

      July 28, 2025

      Minister Assures Swift Evacuation of Nigerians Abandoned in CAR

      July 27, 2025
    • Politics

      Just in : Atiku Quits PDP, Blames Party’s New Direction

      July 16, 2025

      Sule Lamido Backs Opposition Coalition Under ADC

      July 15, 2025

      Ringim Blames Sule Lamido, Not Wike, for PDP Crisis

      July 13, 2025

      Commissioner Waiya Endorses Women’s Political Representation

      July 7, 2025

      Gauta Club Gets 14 New Patrons as Waiya Champions Inclusive Politics

      July 5, 2025
    • Conflict

      Kadpoly Retiree faults Committee, Demolition Of Property

      March 27, 2025

      President Tinubu Declares State of Emergency in Rivers State

      March 18, 2025

      El-Rufai Defends Najaatu Muhammad Against Ribadus Denials

      February 5, 2025

      Tinubu’s Corruption Saga: Najaatu-Ribadu Feud Takes Center Stage

      February 5, 2025

      Kano Inaugurates Committee to Investigate Rimin Zakara Dispute

      February 3, 2025
    • More
      • Analysis
      • Business
      • Crime
      • Cultural events
      • Economy
      • Education
      • Editorial
      • Entertainment
      • Environment
      • Fashion
      • Health
      • Lifestyle
      • Personality profile
      • Science
      • Sports
      • Technology
    • Hausa

      Biza don Haihuwa:Amurka Ta Sanya Sabon Sharadi Ga Yan Najeriya

      July 29, 2025

      Likitoci a Legas Za Su Fara Yajin Aiki na Kwana Uku

      July 28, 2025

      PDP Ta Bukaci Fayose Ya Fice Daga Cikin Jam’iyyar

      July 28, 2025

      NYSC Ta Sha Kaye a Kotu Kan Haramta Siket Ga ‘Yan Mata

      July 28, 2025

      Labari Cikin Hotuna:Aisha Buhari ta Koma KD Domin yin Takaba

      July 28, 2025
    Subscribe
    PARADIGM NEWS
    Home » A shirye Nike in Jagoranci Yin Kiranye Ga Madakin Gini Daga majalisar Tarayya-Waiya
    Hausa

    A shirye Nike in Jagoranci Yin Kiranye Ga Madakin Gini Daga majalisar Tarayya-Waiya

    EditorBy EditorJanuary 27, 2025Updated:January 27, 2025No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Telegram WhatsApp
    FB IMG 1737959219249

    Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya ya ce a shirye yake da ya jagoranci yin kiranye ga dan Majalisar tarayya Mai wakiltar Karamar Hukumar Dala Ali Madakin Gini.

    Waiya Calls for Ali Madakin Gini’s Recall from National Assembly

    Comrade Waiya ya ce a matsayin na masanin hanyoyin kiranye yana Neman jam’iyar NNPP ta Karamar Hukumar Dala da ta bashi damar jagorantar wancan gagarumin aiki.

    Ad 4

    Ya ce abubuwan da Madakin Gini yake yi Sun saba doka, saboda ya sauka daga akida da bukatun mutanen da suka zabe shi.

    Waiya Launches Community Orientation Volunteers Project

    Kwamishinan ya ce maimakon irin wadancan abubuwan da Ali Madakin Gini Yake yi kawai ya ajiyewa alummar Dala Kujerar su . “tun da baya wakiltar su a yanzu haka”

    Ad 3

    “kuma shi zabe ya kamata mutane su fahimta cewa idan mutane Sun zabe ia ka wakilce su don haka bai kamata a cigaba da Barin shi Yana Rashin adalci ba har karshen tenure din shi”

    Waiya Urges Media to Adhere to Ethical Journalism Practices

    Ash Noor

    A bashi jawabin shugaban Masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano Alhaji Lawan Husaini Dala sun shirya taron ne domin su mayar da Martani ga Madakin Gini.

    Ya ce tun a baya shi Madakin Gini Yana da wata manufa a ran shi saboda ya so a bashi takarar Sanata ko ta Gwamna.

    Comrade Waiya Vows To Transform Information Dissemination

    Shi ma a jawabin sa Alhaji Sunusi Surajo Kwankwaso ya bayyana cewa Sanata Rabi’u Kwankwaso yayi wa Ali Madakin Gini halacci ta fannoni da dama.

    Ya ce bayan ya taimake ya samu mukamin da yake Kai Sai Kuma ya fara fada da Kwankwaso Yana yadawa cewa babu jam’iyar NNPP a Dala.

    Open Letter to Commissioner Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya

    Taron ya samu halartar yayan jam’iyar NNPP manyan jami’an Gwamnati cikin wasu da dama.

    Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram WhatsApp

    Related Posts

    Biza don Haihuwa:Amurka Ta Sanya Sabon Sharadi Ga Yan Najeriya

    July 29, 2025

    Likitoci a Legas Za Su Fara Yajin Aiki na Kwana Uku

    July 28, 2025

    PDP Ta Bukaci Fayose Ya Fice Daga Cikin Jam’iyyar

    July 28, 2025

    NYSC Ta Sha Kaye a Kotu Kan Haramta Siket Ga ‘Yan Mata

    July 28, 2025
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Editors Picks

    UNICEF Urges Kano to Extend Maternity Leave, Invest More in MNCH

    July 29, 2025

    2025 MNCHW: Kano Distributes 6,000 Delivery Packs, 500 C/S Kits

    July 29, 2025

    UNICEF Appoints Wafaa Saeed as New Country Representative in Nigeria

    July 29, 2025

    Kano Unveils Climate Change Policy, Targets 5M Tree Planting

    July 29, 2025
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    Hajaj Albait 2
    © 2025 PARADIGM NEWS
    • Home
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.