Gwamnan Jihar Rivers Siminalayi Fubara ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2025 na naira triliyan ɗaya da biliyan ɗari takwas a gaban ƴan majalisu guda biyar domin dubawa da kuma amincewa.

Tinubu Urges Rivers State Gov. Politicians To Uphold Rule Of Law

Fubara ya ce za a aiwatar da kasafin kudin shekara mai zuwa domin tabbatar da samun cigaba a tattalin arziki mai ɗorewa, da kawo cigaba ga jihar, a lokaci guda kuma zai inganta rayuwar ƴan jihar.

Gwamnan Jihar Rivers Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Shekarar 2025

Gwamnan ya ce an ware sama da biliyan 30 a fannin noma, yayin da ya ce an ware naira biliyan 63 a fannin samar da ilimi, sai kuma fannin kiwon lafiya da zai laƙumi sama da naira biliyan 97.

Kano House of Assembly Holds Public Hearing on 2025 Budget

Kasafin kuɗin bana ya haura na bara inda aka gabatar da maira biliyan 800 a matsayin kasafin kudin 2024

BBC HAUSA

Share.
Leave A Reply

Exit mobile version