Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa gwamnan jihar, Malam Dikko Umar Radda, yana cikin koshin lafiya bayan hatsarin mota…
Browsing: Hausa
Mambobin Kwamitin Gasar Karatun Alƙur’ani na Jihar Kaduna sun kai wa Gwamna Uba Sani ƙorafi kan zargin almundahana da rashawa…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhinin rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari. Ya bayyana Buhari a…
Gwamnatin jihar Kano KNSG ta ce zata daga darajar asibitin Masarautar Karaye izuwa asibitin kwararru domin inganta harkokin lafiya. Kwamishinan…
Fitaccen malamin addinin Musulunci daga Zimbabwe, Mufti Ismail Ibn Menk, ya bayyana alhini da kaduwa matuka bisa rasuwar tsohon shugaban…
Biyo bayan ruwan sama mai yawa da ya haddasa ambaliya a unguwannin Kurna da Kewayen Zagaye na Baban Gwari, Gwamnatin…
A wani yunƙuri na ƙarfafa haɗin gwiwa da gwamnatin tarayya don inganta tsaro da samar da guraben aiki ga matasa,…
An kama shugaban makaranta da wata malamai mata a garin Thane da ke jihar Maharashta ta ƙasar Indiya. Ana zargin…
Managing Daraktan Hukumar KAROTA ta Jahar Kano, Alhaji Faisal Mahmud Kabir ya yi alwashin tsabtace harkokin Sufirin manyan Motocin Safa-Safa…
A wani yunkuri na kara wayar da kan matasa game da muhalli, shirin Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (Kano-ACReSAL) ya…