Jam’iyyar APC ta buƙaci ɓangaren jam’iyyar ADC da tsohon shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, ke jagoranta da ya bi doka…
Browsing: Hausa
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa Najeriya na samun tallafin ƙasashen waje domin ƙarfafa yaƙi da ta’addanci da…
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wata mata mai shekaru 25 mai suna Nafisa Usman bisa zargin safarar…
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya baiyana yiwuwar sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa ADC, yana mai danganta hakan da…
Hukumar EFCC ta jaddada cewa dole ne a ci gaba da sauraron shari’ar tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, tare…
Jamila Sulaiman Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yaba da ƙoƙarin da wasu bayin Allah ke yi wajen tabbatar da…
Mataimakin gwamnan jihar Kano Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ajiye aikinsa, kamar yadda wata sanarwa daga ƙungiyar Kwankwasiyya ta bayyana…
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi rashin mahaifiyarsa, Hajiya Umma, wadda ta rasu a ranar Juma’a. An…
Gwamnan Jihar Kano, Alh Abba Kabir Yusuf, ya amince da hade Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi da Ma’aikatar Ilimi a matsayin…
Jamila Sulaiman An ja hankalin al’umma da su kara aikata ayyukan alkhairi domin cin gajiyar falalar da ke cikin watan…
Uwar jam’iyyar APC ta ƙasa ta sauya tsarin rabon iko a jihar Kano daga kaso 60–40 da ta amince da…
Jam’iyyar APC ta lashe kujerun cike gurbi na Majalisar Jiha a Ungogo da Kano Municipal da aka gudanar a ranar…
Jamila Sulaiman Aliyu Kungiyar Sufaye ta Kasa reshen mata a Jihar Kano ta gudanar da taron Mauludin tunawa da manyan…
Gwamnatin Tarayya ta ba wa ‘yan kasuwar da gobarar da ta auka kwanan nan a Kasuwar Singer a Jihar Kano…
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu kafafen yada labarai, wadanda…
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi barazanar fasa Filin Wasan Yakubu Gowon da ke Port Harcourt idan…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da sabbin nadin mukamai da karin mukamai a wasu hukumomi da…
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano…
Ƙungiyar Kiristoci ta Nijeriya (CAN), reshen Jihar Kano, ta kammala makon addu’o’inta, inda ta nemi taimakon Allah da shiriya ga…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance, lamarin da…
