Shugaban Amurka Donald Trump ya yi hasashen cewa yaƙin da ake yi a Iran na dab da kawo ƙarshe, inda…
Browsing: Hausa
Farfesa Isa Ali Pantami, ɗan takarar gwamna a jam’iyyar APC a jihar Gombe, ya sha alwashin kalubalantar fitowar Jamilu Isiyaku…
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin karɓe motocin aiki kirar Hilux guda biyu da ya baiwa ƙungiyar…
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a gaban wata babbar kotun…
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, ya sanar da komawarsa jam’iyyar APC bayan shafe makonni yana tattaunawa da nazari kan…
An shiga sabon rikicin shari’a kan batun cike gurbin mataimakin gwamnan Jihar Kano, inda aka bukaci majalisar dokokin jihar Kano…
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa jam’iyyar ADC za ta fara kokarin cimma matsaya (consensus) wajen fitar…
Kusan shekaru uku bayan rasuwar fitaccen mawaki Mohbad, har yanzu ba a binne gawarsa ba sakamakon rikici kan gwajin DNA…
Fitattun ‘yan jam’iyyar haɗaka ta ADC da suka haɗa da Atiku Abubakar da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso ne suka…
Majalisar Dokokin Jihar Kano, karkashin jagorancin Kakakinta, Jibril Ismail Falgore, ta dakatar da yunkurin tsige tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar, Aminu…
Jam’iyyar APC ta buƙaci ɓangaren jam’iyyar ADC da tsohon shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, ke jagoranta da ya bi doka…
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa Najeriya na samun tallafin ƙasashen waje domin ƙarfafa yaƙi da ta’addanci da…
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wata mata mai shekaru 25 mai suna Nafisa Usman bisa zargin safarar…
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya baiyana yiwuwar sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa ADC, yana mai danganta hakan da…
Hukumar EFCC ta jaddada cewa dole ne a ci gaba da sauraron shari’ar tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, tare…
Jamila Sulaiman Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yaba da ƙoƙarin da wasu bayin Allah ke yi wajen tabbatar da…
Mataimakin gwamnan jihar Kano Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ajiye aikinsa, kamar yadda wata sanarwa daga ƙungiyar Kwankwasiyya ta bayyana…
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi rashin mahaifiyarsa, Hajiya Umma, wadda ta rasu a ranar Juma’a. An…
Gwamnan Jihar Kano, Alh Abba Kabir Yusuf, ya amince da hade Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi da Ma’aikatar Ilimi a matsayin…
Jamila Sulaiman An ja hankalin al’umma da su kara aikata ayyukan alkhairi domin cin gajiyar falalar da ke cikin watan…
