Close Menu
PARADIGM NEWS
    Facebook X (Twitter) Instagram
    • Home
    • Privacy Policy
    Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
    PARADIGM NEWS
    • Home
    • Features

      The Untold Burden: Inside the Emotional Weight Nigeria’s Journalists Carry

      November 18, 2025

      Inside the Quiet Diplomacy Driving Plateau’s New Path to Peace

      November 16, 2025

      5 Key Facts About May Agbamuche-Mbu, Nigeria’s New INEC Boss

      October 8, 2025

      Happy Breadwinner A Story by Fatima Zahra Umar

      September 22, 2025

      Broken Rules, Unbroken Hearts Chapter One by Sadiya Datti

      September 21, 2025
    • News
      1. Local
      2. National
      3. International
      4. View All

      Parents, Two Children Killed as Mosquito Coil Sparks Inferno

      November 19, 2025

      UNICEF, Partners Launch Birth Registration Campaign in Gwarzo

      November 13, 2025

      Nasarawa LG Urges Residents to Register, Collect Voter Cards

      November 13, 2025

      Kano Community in Shock as Missing Nonagenarian Found Dead in Toilet Pit

      November 7, 2025

      Tinubu Sends Shettima to Kebbi, Orders Swift Rescue of Kidnapped Schoolgirls

      November 19, 2025

      Media Must Choose Hope Over Despair- Tinubu Charges Editors

      November 13, 2025

      Dr. Doro Assumes Office as Minister of Humanitarian Affairs

      November 12, 2025

      Nigeria Engages U.S. Through Diplomatic Channels to Ease Tensions- Minister

      November 12, 2025

      The Dakar Declaration on Health Sovereignty in Africa

      November 8, 2025

      Media Key to Health Sovereignty in Africa, REMAPSEN Tells Leaders at Galien Africa Forum 2025

      October 31, 2025

      Women Take Center Stage at Galien Africa Forum 2025

      October 30, 2025

      Young African Innovators Champion Health Sovereignty at 2025 Galien Africa

      October 30, 2025

      Education Gulps Lion’s Share of Kano’s ₦1 Trillion 2026 Budget

      November 19, 2025

      Kano Online Chapel Hosts Workshop to Boost Credibility in Journalism

      November 19, 2025

      NASSI Launches Massive Pre-Retirement Training in Jigawa

      November 18, 2025

      Media Is the Conscience of Society- Gov. Yusuf Tells Journalists at 2025 Retreat

      November 16, 2025
    • Politics

      Over 200 Serving, Former Kano Lawmakers Endorse Barau for 2027 Guber Race

      November 19, 2025

      Ringim Dismisses Reported Defection of Lawmaker, Others to APC

      November 15, 2025

      Former Kano Gov Shekarau Turns 70, Declares Lifelong Political Mission

      November 5, 2025

      PDP Re-elects Bello Suru as Chairman in Kebbi State

      September 30, 2025

      Online Reports False, I’ve Not Joined Any Party-Kwankwaso

      September 26, 2025
    • Conflict

      Natasha Livestreams Faceoff With Immigration Over Passport Seizure

      November 4, 2025

      Kebbi Gov’t Threatens Legal Action Against Malami Over Defamation Claims

      September 19, 2025

      FG Calls for Conflict-Sensitive Climate Adaptation to Tackle Insecurity

      September 3, 2025

      Kadpoly Retiree faults Committee, Demolition Of Property

      March 27, 2025

      President Tinubu Declares State of Emergency in Rivers State

      March 18, 2025
    • More
      • Analysis
      • Business
      • Crime
      • Cultural events
      • Economy
      • Education
      • Editorial
      • Entertainment
      • Environment
      • Fashion
      • Health
      • Lifestyle
      • Personality profile
      • Science
      • Sports
      • Technology
    • Hausa

      KSCHMA Ta Fara Tantance Masu Amfana da Shirin BHCPF a Kano

      November 11, 2025

      Allah Sarki! Ma’aikatan Wucin-gadi na Kafafen Yada Labarai

      November 6, 2025

      An Cafke Mutumin da yayi Garkuwa da ‘yayan dan’uwan sa a Bauchi

      October 27, 2025

      Rikici Ya Sa KNSG Rushe Hukumar Kare Masu Amfani da Kaya

      October 25, 2025

      Hisbah Ta Sanya Maiwushirya da ‘Yar Guda Cikin Auren Gata na Kano

      October 21, 2025
    Subscribe
    PARADIGM NEWS
    Home » Prime College Ta Maka KSPVIB a Kotu akan Rufe Makarantar
    Hausa

    Prime College Ta Maka KSPVIB a Kotu akan Rufe Makarantar

    EditorBy EditorSeptember 20, 2025Updated:September 20, 2025No Comments3 Mins Read
    Facebook Twitter Telegram WhatsApp
    FB IMG 1758346009298
    1. Makaranta mai zaman kan ta, Prime College Kano ta bayyana ƙin amincewarta kan matakin da Hukumar Kula da Makarantun Masu Zaman Kansu KSPVIB, na ƙoƙarin rufe makarantar sakamakon sabani kan karin kuɗin makaranta.

    A cikin wata sanarwa da lauyoyin makarantar, ƙarƙashin Aliant Qais Conrad Laureate su ka fitar a yau Juma’a, makarantar ta ce dole ne ta bayyana matsayinta bayan da aka kai mata umarnin kotu daga Wata Kotun Majistare a Kano, wacce ta umarrci ta janye karin kuɗin makarantar na shekarar karatu ta 2025/26.

    KSPVIB to Monitor Private Schools for Quality Assurance

    A watan Yuli 2025, Prime College ta sanar da karin kuɗin makaranta na shekarar karatu mai zuwa, tana mai cewa hauhawar farashi da buƙatar kiyaye ingancin koyarwa da gine-gine ne suka sa hakan.

    Ad 4

    Hukumar makarantar ta bayyana cewa, sun ba da sassaucin biyan kuɗi ga iyaye, tare da tabbatar da cewa babu ɗalibin da za a hana karatu saboda kasa biyan kuɗin makaranta

    A cewar makarantar, fiye da kashi 94% na iyaye sun biya sabon farashin, amma ƙasa da iyaye 20 ne suka ƙi, inda su ka kai ƙara ga PVIB don ta shiga tsakani.

    Prime College, Others Shut Down in Kano for Violating Education Regulations

    Isa Kaita College

    Sanarwar ta ce Shugaban hukumar ta KSPVIB, Malam Baba Abubakar Umar, ya kai ziyara makarantar tare da su waɗannan iyaye da su ka yi tutsu, inda ya kafa wani kwamitin gaggawa na iyaye daga cikin mambobin PTA da ya ƙunshi iyaye 8 da malamai 5.

    Sanarwar ta kara da cewa kwamitin ya kada ƙuri’a a goyon bayan karin kuɗin, amma daga bisani KSPVIB ta ce zaman bai yi daidai ba, sannan ta bayar da umarnin a gaggauta janye karin kuɗin.

    Ash Noor

    Hukumar makarantar ta yi zargin cewa ƙoƙarin tuntubar shugabannin PVIB ya gamu da “cin mutunci da kuma kunyatr wasu a bainar jama’a.”

    A ranar Laraba, 17 ga Satumba, makarantar ta samu umarnin kotu daga wata Kotun Majistare a Kano, wanda ke hana ta aiwatar da sabon karin kuɗin da kuma dakatar da ayyukan makarantar.

    Prime College ta ce tana nazarin daukar matakin doka domin samun adalci a kotu, inda ta sake jaddada cewa tana aiki bisa ka’ida, tana mai gargadi cewa dakatar da ilimin yaran da ba su da laifi zalunci ne.

    “Bai dace ba a dakatar da karatun yaran da ba su da laifi, ko da na rana guda ne — balle na makonni — ba tare da sauraron ɓangarenmu na magana ba,” sanarwar ta ƙara da cewa.

    Daily Nigerian Hausa

    #KSPVIB #PRIME COLLEGE KANO Kotu
    Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram WhatsApp

    Related Posts

    KSCHMA Ta Fara Tantance Masu Amfana da Shirin BHCPF a Kano

    November 11, 2025

    Health Behind Bars: How Kano Is Extending Health Insurance to Inmates

    November 11, 2025

    DMCSA, KASSOSA Forge Partnership to Promote Public Health

    November 10, 2025

    Kano Hosts Over 1,500 Referees for NNL, NLO Fitness Test

    November 10, 2025
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Editors Picks

    AF 3.0: Expanded Nigeria ICC Endorses Biannual CSO Report

    November 19, 2025

    Over 200 Serving, Former Kano Lawmakers Endorse Barau for 2027 Guber Race

    November 19, 2025

    Education Gulps Lion’s Share of Kano’s ₦1 Trillion 2026 Budget

    November 19, 2025

    Parents, Two Children Killed as Mosquito Coil Sparks Inferno

    November 19, 2025
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    Hajaj Albait 2
    © 2025 PARADIGM NEWS
    • Home
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.