Ƙasar Morocco ta gabatar da shawarwarin samar da wata dokar iyali wadda za ta bai wa mata ƙarin ƙarfin iko a kan riƙon ƴaƴa, da gado da kuma adawa da auren mace fiye da ɗaya.

Kokarin Yaki Da Dabi’un Cin Zarafun Mata A Kaduna Da Yadda Kwalliya Ke Biyan Kudin Sabulu

Wannan sauyi na zuwa ne bayan shekara 20 masu hanƙoro na fafutikar ganin an tabbatar da ita.

Haka nan dokar za ta taƙaita auren wuri.

Dokokin waɗanda suka kai guda 100, na buƙatar amincewar majalisar dokoki da kuma sarkin ƙasar kafin a fara aiki da su.

Senegal’s Traditional Religious Leaders Unite to Combat GBV

Sarki Mohammed ya ce za a yi sauye-sauyen ne bisa tsari na addinin Musulunci domin kare rayuwar iyali.

A shekarar 2022 ne sarkin na Morocco ya bayar da umarnin fara aiki kan sabbin dokokin.

BBC HAUSA

Share.
Leave A Reply

Exit mobile version