Adadin mutanen da aka tabbatar da mutuwarsu yanzu haka a gobarar birnin LA, wato Los Angeles ya kai ashirin da huɗu.

Sarki Aminu Ado Bayero Ya Kai Ziyarar Jaje Kasuwar Kantin Kwari

Ko da yake an samu ci gaba wajen daƙile gobarar, ƴan kwana-kwana na can na shiryawa tarar gagarumar iska mai ƙarfi ta tsawon kwanaki da ke barazanar dagula al’amura.

Fadawar Waya a Masai Tayi Sanadiyar Mutuwar Uba da Dan sa

Wakiliyar BBC ta ce ta kowanne ɓangare, gabas da yadda kudu da arewa ɓarna ce kawai kake gani a nan inda muke, kuma haka lamarin yake a kowanne ɓangare na birnin Lo Angels.

Tragedy:Fire Kills Couple in Ungogo Local Gov’t Area Kano

An ɓullo da matakan gaggawa don taimakawa waɗanda gobarar ta shafa da kuma kare su daga masu zamba da masu fakewa da bala’I wajen tsuga farashi.

Federal Fire Service Urges Nigerians to Embrace Fire Safety Codes

An kama mutane da dama da laifin kwasar ganima a wuraren da aka fasa, ciki har da wani mutum da ke sanye da kayan kashe gobara.

Kano governor distributes N12.7m to 281 fire victims

BBC HAUSA

 

 

 

 

 

 

 

Share.
Leave A Reply

Exit mobile version