Hukumar tace Fina finai da dab’i ta jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba El-Mustapha tare da hadin gwiwar kungiyar masu wasan dabe (Gala ) sun gudanar da wasan taya mai girma Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf murnar zagayowar Ranar da kotun koli ta ayyana shi a matsayin halastaccen Gwamnan Kano.
Hukumar Tace Fina Finai Ta Karrama Gwarzon Gajerun Labarai
Hukumar Tace Fina Finai Ta Kano Ta Magantu Akan Mawaki Rarara
Hukumar Tace fina finai Za Ta Kwace Lasisin Gidajen Wasanni