Close Menu
PARADIGM NEWS
    Facebook X (Twitter) Instagram
    • Home
    • Privacy Policy
    Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
    PARADIGM NEWS
    • Home
    • Features

      How MH-NoW Advocates Reusable Pads for Nigerian Girls

      August 4, 2025

      I’ll dress elegantly for a week, lady vows as Kano women storm markets

      March 29, 2025

      Dr. Abdullahi Umar Ganduje’s Legacy of Progress and Excellence

      December 25, 2024

      The rise and fall of Faruk Lawan: A lesson in power and intrigues

      December 17, 2024

      Will The Axing of Zakirai Make Education Great In Kano

      December 17, 2024
    • News
      1. Local
      2. National
      3. International
      4. View All

      Access to Next Funding Tranche Tied to Project Completion- KNSG Warns LGAs

      August 4, 2025

      Kano PWD Groups Deny Slamming Govt Over Disability Commission Delay

      July 31, 2025

      “Don’t Forget Us”- Spinal Cord Injury Survivors Call for Help in Kano

      July 31, 2025

      Kano Humanitarian Commissioner Seeks Collaboration with Business Philanthropists

      July 31, 2025

      FG, U.S. Embassy Partner to Educate Nigerians on New Visa Rules

      August 9, 2025

      “Nigeria’s Future is Brighter”- Tinubu Hails TeenEagle Champions

      August 6, 2025

      Tinubu Orders Free Healthcare Rollout for Low-Income Retirees

      August 6, 2025

      RMAFC Trains ACTU on Anti-Corruption Standards

      August 3, 2025

      White House Defends Firing of BLS Director Amid Controversy

      August 4, 2025

      Israeli Attacks Kill 21 in Gaza; 181 Dead from Hunger

      August 4, 2025

      South Korea’s Lee Gains Public Backing After 15% US Tariff Deal

      August 4, 2025

      Trump to Withdraw U.S. from UNESCO Again, Slams “Woke”

      July 29, 2025

      NAWOJ Kano Champions Women’s Inclusion in Decision-Making

      August 10, 2025

      Kano Empowers 1,130 Youth Graduates with Job-Creation Tools

      August 10, 2025

      Gov. Yusuf Sacks Two Senior Aides Over Drug Baron Bail, Palliative Diversion

      August 9, 2025

      PROMAD, NYFF, SERDEC Unite to Drive Youth Inclusion in Nigeria’s OGP NAP IV

      August 8, 2025
    • Politics

      Butchers, Livestock Traders Mobilise Funds for Tinubu, Namadi’s Re-Election

      August 8, 2025

      Kano APC Strategizes as Stakeholders Endorse Tinubu’s Re-Election

      August 6, 2025

      DSP Barau Jibrin Best to Lead Kano in 2027 – Minister Ata

      August 3, 2025

      Ex-NIMASA DG Jamoh Hints at Kaduna North Senatorial Ambition

      August 2, 2025

      Just in : Atiku Quits PDP, Blames Party’s New Direction

      July 16, 2025
    • Conflict

      Kadpoly Retiree faults Committee, Demolition Of Property

      March 27, 2025

      President Tinubu Declares State of Emergency in Rivers State

      March 18, 2025

      El-Rufai Defends Najaatu Muhammad Against Ribadus Denials

      February 5, 2025

      Tinubu’s Corruption Saga: Najaatu-Ribadu Feud Takes Center Stage

      February 5, 2025

      Kano Inaugurates Committee to Investigate Rimin Zakara Dispute

      February 3, 2025
    • More
      • Analysis
      • Business
      • Crime
      • Cultural events
      • Economy
      • Education
      • Editorial
      • Entertainment
      • Environment
      • Fashion
      • Health
      • Lifestyle
      • Personality profile
      • Science
      • Sports
      • Technology
    • Hausa

      Abba Gida-Gida Ya Raba Kayan Sana’a Ga Matasa Sama da Dubu Ɗaya

      August 10, 2025

      KH Gwarzo Ta Raba Gidan Sauro 189,600 Don Yaki da Maleriya

      August 8, 2025

      Zanga Zanga ta barke a China Saboda Cin Zalin Wata Daliba

      August 5, 2025

      An kama Matasan da suka kitsa garkuwar ƙarya don karɓar kuɗi a wajen mahaifin su

      August 5, 2025

      Jihar Kano da ECN, za su haɗa hannu kan tsaftataccen makamashi

      August 1, 2025
    Subscribe
    PARADIGM NEWS
    Home » Abba Gida-Gida Ya Raba Kayan Sana’a Ga Matasa Sama da Dubu Ɗaya
    Hausa

    Abba Gida-Gida Ya Raba Kayan Sana’a Ga Matasa Sama da Dubu Ɗaya

    EditorBy EditorAugust 10, 2025Updated:August 10, 2025No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Telegram WhatsApp
    FB IMG 1754810455011

    Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin kayan sana’a ga matasa 1130 da aka yake a makarantun koyar da sana’o’i shida da gwamnati ta bude.

    Da yake jawabi a wajen rabon kayan tallafin a dakin taro na Coronation dake gidan gwamnati, gwamna Abba Kabir Yusuf yace gwamnatinsa ta himmatu wajen samarwa matasa ayyukan yi domin su dogara da kawunansu.

    ‘Yan Kasuwar Kwari sun yi kira da a magance yawan haraji a Kano

    Ad 4

    Daliban su 1130 sun fito ne daga makarantar koyar da kiwon Kifi data koyar da ilimin kwamfuta data koyar da kiwon dabbobi data koyar da ilimin kula da tssirrai data koyar da tukin mota da kuma ta koyar da wasan kwaikwayo.

    Da yake jawabi ga matasan da aka yaye gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnati ta bawa daliban kwalejin nazarin ilimin kwamputa laptop da kunshin kayan gyaran computer da wayoyin hannu da kuma kudi naira dubu hamsin

    FB IMG 1754809785433

    Ad 3

    Sai na ma makarantar koyon kiwon dabbobi wadanda suka samu tallafin shanu yayin da na makarantar koyon tukin mota suka rabauta da shaidar tuki (Driving licence) da kuma kudi Naira dubu 100 kowannensu.

    Daliban kwalejin nazarin ilimin tsirrrai kuwa, gwamna Abba Kabir Yusuf ya gwangwaje su da kayan aikin noma da tallafin kudi yayin da na makarantar koyon wasan kwaikwayo suka rabauta da camerar daukar hoto ta zamani da kuma kudi Naira dubu 50.

    Ash Noor

    Hukumar Tace Fina Finai Ta Horar Da Mata 50 Akan Daukar Hoto

    Ya yi kira ga matasan suyi kyakkyawan amfani da tallafin da kuma ilimin da suka Koya Yadda ya dace.

    MURDDI'S COLLECTION

    Radio Kano

    Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram WhatsApp

    Related Posts

    KH Gwarzo Ta Raba Gidan Sauro 189,600 Don Yaki da Maleriya

    August 8, 2025

    Zanga Zanga ta barke a China Saboda Cin Zalin Wata Daliba

    August 5, 2025

    An kama Matasan da suka kitsa garkuwar ƙarya don karɓar kuɗi a wajen mahaifin su

    August 5, 2025

    Jihar Kano da ECN, za su haɗa hannu kan tsaftataccen makamashi

    August 1, 2025
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Editors Picks

    NAWOJ Kano Champions Women’s Inclusion in Decision-Making

    August 10, 2025

    Kano Empowers 1,130 Youth Graduates with Job-Creation Tools

    August 10, 2025

    Abba Gida-Gida Ya Raba Kayan Sana’a Ga Matasa Sama da Dubu Ɗaya

    August 10, 2025

    Kenya 2025: Nigeria’s Youth Scrabble Team Set for Continental Battle

    August 9, 2025
    • Facebook
    • YouTube
    • TikTok
    • WhatsApp
    Hajaj Albait 2
    © 2025 PARADIGM NEWS
    • Home
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.