Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudurinta na tabbatar da ingancin aikin jarida tare da kiyaye ka’idojin aiki, da kuma…
Browsing: Hausa
Wata mata mai shekaru 29 daga Florida ta shiga hannun hukuma bayan an kama ta da wani babban laifin zamba…
Gwamnatin Jihar Imo ta haramta gudanar da bikin yaye ga ɗaliban Nursery da JSS3, domin rage nauyin kuɗi ga iyaye…
Ɗan Majalisar Wakilai, mai wakiltar mazaɓar ƙaramar hukumar Fagge, Muhammad Bello Shehu, ya sayi wa injin faci ga wani tsoho…
Abba Dukawa A yanayi irin na Najeriya, inda matsalolin tattalin arziki da tsadar rayuwa suka yi kamari, karin haraji akan…
Wata mata ‘yar asalin Iran, Kulthum Akbari, mai shekaru 56, na fuskantar hukuncin kisa bayan amsa laifin kashe tsofaffin mazajenta…
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada aniyarta ta yin aiki tare da shugabannin kananan hukumomi domin aiwatar da manyan ayyukan…
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirinta na yi wa sama da matasa 1,300 afuwa, wadanda aka fi sani da ‘yan…
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin kayan sana’a ga matasa 1130 da aka yake a makarantun koyar…
A wani muhimmin mataki na yaki da cutar zazzabin cizon sauro, Karamar Hukumar Gwarzo ta kaddamar da rabon gidan sauro…
