Fadar Sarkin Musulmi a Najeriya ta ayyana yau Laraba 1 ga watan Janairu a matsayin 1 ga watan Rajab na shekarar Hijira ta 1446.
Sultan directs Muslims To Look Out for New Crescent Of Shawwal
Wata sanarwa da shugaban kwamatin ba da shawara kan harkokin addini, Farfesa Sambo Wali, ya fitar a daren da ya gabata ta ce Sarkin Musulmi Sa’ad Abubukar III ne ya bayyana hakan bayan ganin jaririn watan.
Sultan Of Sokoto Urges Old Students To Support Alma Mater
Rajab shi ne wata na bakwai a kalandar Musulunci, wanda Hausawa ke yi wa laƙabi da watan Azumin Tsofaffi.