Fitaccen ɗanwasan dambe na Birtaniya, ɗan asalin Najeriya, Anthony Joshua ya bai wa Shugaban Najeriya, Bola Tinubu kyautar safar dambe mai ɗauke da sa hannunsa.
Ya ba shi kyautar a lokacin da ya kai wa Shugaban ziyara a gidansa na Ikoyi da ke jihar Legas.
Labaran Wasannin Kungiyoyin Kwallon Kafa A Nahiyar Turai
BBC HAUSA