Hukumar Hisbah a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta ce ta kuɓutar da wasu ‘yan mata 15 waɗanda aka…
Browsing: Hausa
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya ya ce a shirye yake da ya jagoranci yin kiranye…
An bayyana cewa an samu kasuwancin magunguna na jihar Kano, bayan ƙarewar shekaru takwas na zangon mulki na biyu na…
An kama Linus Monday, tsohon ɗan sanda mai mukamin Inspector kuma ɗan Najeriya, bisa laifin gudanar da bincike kan ababen…
Wata Babbar Kotun Jihar Kaduna ta sake ƙin bayar da beli ga tsohon Shugaban Ma’aikata na tsohon Gwamnan Jihar Kaduna,…
Matatar mai ta Dangote ta sanar da karin kudin man fetur ga manyan dillalan dake sayen mai a matatar. Litar…
Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da suka hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun…
Yayin da fargabar samun ɓarkewar annobar murar tsuntsaye a Kano ke ci gaba, gwamnatin jihar ta buƙaci al’umma da su…
Sabon Kwamishinan Ƙananan Hukumomi na jihar Kano, Alhaji Tajuddin Usman ya mayar da Naira miliyan 100 ga asusun gwamnatin jihar.…
Adadin mutanen da aka tabbatar da mutuwarsu yanzu haka a gobarar birnin LA, wato Los Angeles ya kai ashirin da…
