Wata tawaga ta musamman daga Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta isa birnin Madinah mai tsarki da ke kasar Saudiyya domin halartar…
Browsing: Hausa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Barrista Ismael Ahmed a matsayin Shugaban Hukumar Kula da Shirin Gas…
A ƙoƙarinsa na bunƙasa ɓangaren ilimi da inganta koyo da koyarwa a jihar Kano, Gwamnan jihar, Alhaji Abba Kabir Yusuf,…
Aƙalla mutane 24 ne suka mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata, bayan da wata mata ta kai kunar…
Sabuwar Daraktar Harkokin Ma’aikata (DPM) ta Karamar Hukumar Gwarzo, Hajiya Zulai Sabo Usman, ta kama aiki a hukumance, inda ta…
A wani bangare na bikin Ranar Yaki da Hamada da Fari ta Duniya, Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na Jihar…
Shugaban Kamfanin Dangote, Aliko Dangote, ya sanar da cewa za a kira hanyar da ke kaiwa zuwa sabuwar matatar mai…
Gobara ta tashi a wani masaukin alhazan Nijeriya a Makka a ranar Asabar, a cewar Hukumar Aikin Hajji ta Nijeriya…
Majalisar Masarautar Kano ta fitar da wata takarda mai dauke da umarni ga dukkan Hakimai da ‘Yan Majalisa na masarautar…
A jihar Kano, an kammala babban musabaƙar karatun Alƙur’ani mai tsarki da Sanata Bashir Garba Lado ya shirya, inda aka…
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta karyata rahotannin da ke cewa ta bayar da tikitin atomatik ga dukkan ‘yan majalisar…
Gwamnatin Tarayya ta yi maraba da karin kima da kamfanin Moody’s Investors Service ya yi wa matsayin bashi na dogon…
Kwamitin Hajjin Jihar Kano ya halarci taron tattaunawa da aka shirya tsakanin Hukumar Hajji ta Kasa (NAHCON) da masu ruwa…
Kotun Tarayya da ke Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a S.M. Shuaibu, ta yanke hukunci kan mutane 29 da aka kama…
Gwamnatin Jihar Kano ta fara biyan fiye da Naira biliyan 16 na hakkokin da suka dade suna jiran biya ga…
Shugaban Hukumar Tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano, Alhaji Abba, ya jaddada kudirinsa na dakile ayyukan rashin da’a da…
Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe kudi sama da naira biliyan 36 a ayyuka daban daban musamman wadan da…
A kokarinta na tabbatar da ana bin dokar tace fina-finai sauda kafa tare da kara dora masana’antar kannywood a kan…
Gwamnatin jihar Kano ta ce bata da wani shiri ko kuma yunkuri na hana wasu mutane yin adawa ko kalubalanyar…
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a unguwar kotu road cikin birnin Kano ta Kori karar da kamfanin Amart…
