Mambobin Kwamitin Gasar Karatun Alƙur’ani na Jihar Kaduna sun kai wa Gwamna Uba Sani ƙorafi kan zargin almundahana da rashawa…
Browsing: Hausa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhinin rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari. Ya bayyana Buhari a…
Gwamnatin jihar Kano KNSG ta ce zata daga darajar asibitin Masarautar Karaye izuwa asibitin kwararru domin inganta harkokin lafiya. Kwamishinan…
Fitaccen malamin addinin Musulunci daga Zimbabwe, Mufti Ismail Ibn Menk, ya bayyana alhini da kaduwa matuka bisa rasuwar tsohon shugaban…
Biyo bayan ruwan sama mai yawa da ya haddasa ambaliya a unguwannin Kurna da Kewayen Zagaye na Baban Gwari, Gwamnatin…
A wani yunƙuri na ƙarfafa haɗin gwiwa da gwamnatin tarayya don inganta tsaro da samar da guraben aiki ga matasa,…
An kama shugaban makaranta da wata malamai mata a garin Thane da ke jihar Maharashta ta ƙasar Indiya. Ana zargin…
Managing Daraktan Hukumar KAROTA ta Jahar Kano, Alhaji Faisal Mahmud Kabir ya yi alwashin tsabtace harkokin Sufirin manyan Motocin Safa-Safa…
A wani yunkuri na kara wayar da kan matasa game da muhalli, shirin Agro-Climatic Resilience in Semi-Arid Landscapes (Kano-ACReSAL) ya…
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), reshen Kano/Jigawa, ta kama kudaden waje da darajarsu ta haura naira miliyan 650 a Filin…
Shugaban kamfanin SKY, Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai, ya sanar da saukarsa daga mukamin Uban Gammayyar kungiyoyin ’yan kasuwa na…
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ba ta da wata matsala da kowanne dan siyasa muddin zai yi adawa mai…
Ministan sufuri na Najeriya Festus Keyamo ya kaddamar da aikin gida sabon ɗakin jira na manyan baƙi a filin jirgi…
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta buƙaci majalisar dattijai ta dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wanda aka dakatar.…
Shugaban karamar hukumar Tarauni, Alhaji Ahmed Ibrahim Muhammad Sekure, ya bayar da tallafin kudi Naira N(480,000)ga sabbin jami’an kashe gobara…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa samun ingantacciyar wutar lantarki ba kawai hidima ba ce, illa…
Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na fama da rashin lafiya, kuma rahotanni sun ce kwanan nan aka sallame shi daga…
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, ya yi fice daga jam’iyyar PDP. Mark ya bayyana kudurinsa na ficewa daga jam’iyyar…
Kwamishinan Ma’aikatar Harkokin Jinƙai da Rage Talauci ta Jihar Kano, Adamu Aliyu Kibiya, ya jaddada aniyar gwamnatin jihar na yin…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya tashi daga Filin Jirgin Sama na Malam Aminu Kano, inda yake jagorantar…
