An kama Linus Monday, tsohon ɗan sanda mai mukamin Inspector kuma ɗan Najeriya, bisa laifin gudanar da bincike kan ababen…
Browsing: Hausa
Wata Babbar Kotun Jihar Kaduna ta sake ƙin bayar da beli ga tsohon Shugaban Ma’aikata na tsohon Gwamnan Jihar Kaduna,…
Matatar mai ta Dangote ta sanar da karin kudin man fetur ga manyan dillalan dake sayen mai a matatar. Litar…
Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da suka hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun…
Yayin da fargabar samun ɓarkewar annobar murar tsuntsaye a Kano ke ci gaba, gwamnatin jihar ta buƙaci al’umma da su…
Sabon Kwamishinan Ƙananan Hukumomi na jihar Kano, Alhaji Tajuddin Usman ya mayar da Naira miliyan 100 ga asusun gwamnatin jihar.…
Adadin mutanen da aka tabbatar da mutuwarsu yanzu haka a gobarar birnin LA, wato Los Angeles ya kai ashirin da…
Hukumar tace Fina finai da dab’i ta jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba El-Mustapha tare da hadin gwiwar kungiyar masu…
Abdulmajid Habibu Isah Jam’’iyyar hamayya ta PRP, ta ce Najeriya ba ta samu cigaban azo-a-gani ba cikin shekara 64 da…
Manchester United na shirin gogayya da Paris St-Germain a kan dan wasan gaba na Napoli da Georgia Khvitcha Kvaratskhelia, mai…
Majalisar dokokin Najeriya ta bayyana damuwa game da babban rashin daidaito tsakanin kudaden da akan kashe wajen ayyukan raya kasa…
Tun bayan da ƴansandan jihar Jigawa suka kama wani matashi bisa zargin aikata fyaɗe ga wata yarinya mai shekara takwas,…
Khalifa Aminu, fasihin yaron nan mai ƙere-ƙere, ya ƙirƙiri wata sabuwar na’ura mai nuna yanayin jini da jikin ɗan adam.…
Wadansu batagari da ba a San ko su waye ba sun yashe asusun ajiyar bankin wani dattijo Mai shekaru sama…
Lubabatu I. Garba Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Farfesa Abdullahi Sale Usman, ya bayyana muhimman nasarorin da hukumar ta…
Ƙasar Saudiyya ta saki wasu ƴan Najeriya uku, dukkan su mata, da aka kama tare da gurfanar da su gaban…
Shugaban Gidan Radiyon jihar Kano, Kwamared Abubakar Adamu Rano ya ce ya sami nasarorin masu tarin yawa a shekarar 2024…
A jiya Laraba ne Arsenal ta bi Brentford har gida ta zura mata ƙwallo uku, yayin da Brentford ɗin ta…
Fadar Sarkin Musulmi a Najeriya ta ayyana yau Laraba 1 ga watan Janairu a matsayin 1 ga watan Rajab na…
Hukumar tace fina-finai da Dab’I ta Jahar Kano ta Aiyana Zubairu Musa Balannaji a matsayin wanda yazo na farko a…
