Daraktan Mulki da Kudi na karamar hukumar Tarauni Alhaji Abdulkadir Muhammad Arabu, tare da shugaban sassa na karamar hukumar, Suleiman…
Browsing: Hausa
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce “shi da ‘yan ƙasar suna cike da farin ciki” sakamakon gyara matatar mai ta…
Wata kotun ɗaukaka ƙara a Amurka ta jaddada hukuncin kama shugaban Amurka mai jiran gado, Doald Trump, da laifin cin…
Gwamnan Jihar Rivers Siminalayi Fubara ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2025 na naira triliyan ɗaya da biliyan ɗari takwas…
Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribaɗu, ya nuna takaicinsa kan wasu zarge zarge, da…
Duk da cewa shekarar 2024 ta fara yi wa mutane ban-kwana, har yanzu haziƙan mawaƙan Hausa suna ci gaba da…
Juventus ta yi watsi da zawarcin da ta ke yi wa ɗan wasan gaban Manchester United da Ingila Marcus Rashford,…
A Kannywood, ana ta samun sauye-sauye, musamman a ɓangaren shirya fim da kasuwancinsa, inda daga CD aka koma sinima, yanzu…
Safiyanu Dantala Jobawa Majalisar karamar hukumar Garun mallam a jihar Kano, ta ba mazauna kasuwar Kwanar Gafan wa’adin kwana bakwai…
Safiyanu Dantala Jobawa Maigirma shugaban karamar hukumar Garun mallam Hon Barr Aminu Salisu Kadawa ya kai ziyar taya murnar biki…
Iran ta ɗage haramcin da ta ƙaƙaba kan manhajar sada zumunci ta Whatsapp. Kamfanin dillancin labarai na ƙasar ya ce…
Ƙasar Morocco ta gabatar da shawarwarin samar da wata dokar iyali wadda za ta bai wa mata ƙarin ƙarfin iko…
Fim din sa mai suna Lagaan da aka shirya a kan wasan kricket (Cricket) a karni na 19 lokacin mulkin…
Dakarun Rasha sun kama sojan Ukraine Oleksandr Matsievsky a shekarar farko da aka kaddamar da yaƙi. Daga baya wani bidiyo…
Liverpool da alama za ta jingine zawarcin ɗan wasan Brighton da Brazil, Joao Pedro har zuwa lokacin bazara saboda alamomin…
Shugaban Karamar Hukumar Tarauni Ya Yi Alkawarin Yin Aiki Tare Da Kungiyoyin Ci Gaban Al’umma Shugaban karamar hukumar Tarauni, Hon.…
Safiyanu Dantala Jobawa An bukaci al’ummar karamar hukumar Garun mallam da su ba da gudunmawar da ta dace wajen sanar…
AISHA ADAM GIMBIYA Ranar 25 ga watan Nuwabar kowace Shekara ce majalisar dinkin duniya ta ware a matsayin ranar gangamin…
Wata kotun a jihar Kano zaman ta a miller road Karkashin jagorancin Mai shari’a Fatima Adamu ta kori karar da…
Kotun ƙolin Najeriya ta yi watsi da ƙarar da ke neman a tsige shugaban Ƙasar, Bola Tinubu daga muƙaminsa. Ƙarar…
