Wata sabuwar dambarwa da zaman rashin tabbas na ci gaba da addabar jam’iyyar adawa ta NNPP da ke mulki a jihar Kano, kan shugabancin jam’iyyar.
Women from NNPP and APC Unite to Welcome Minister in Kano
Read also: Kano Health Trust Fund Strengthens Environmental Hygiene
Wannan dambarwa ta ja-ni-in-ja-ka game da halastaccen shugabancin jam’yyar a tsakanin masu biyayya ga Kwankwaso da waɗanda suka raba tafiya da shi.
Just In: NNPP Sweeps Kano State 44 Local Government Elections
Read also: Kano Governor Swears In Six Commissioners, 19 Permanent Secretaries
Ɓangarori biyu ne ke jayayya kan shugabancin jam’iyyar ta NNPP; a tsakanin masu alamar kwando da kayan marmari da masu alamar littafi da hula da alƙalami.
Yusuf Fecilitates NNPP 2023 Pres. Candidate Kwankwaso At 68
Read also: Albasu APC Leaders Petition Kano Governor Over Alleged Anti-Party Activities
Shugabancin Sanata Mas’ud El-Jibrin Doguwa da Hashim Sulaiman Dogurawa ne ke ta kokawar ganin cewar kowannensu shi ne zai ja ragamar jam’iyyar a Kano, abin da ke kara nuna ɓaraka ƙarara a jam’iyyar tun bayan da ta lashe kujerar gwamnan jihar Kano a babban zaben 2023.
BBC HAUSA

