Wata mata ‘yar asalin Iran, Kulthum Akbari, mai shekaru 56, na fuskantar hukuncin kisa bayan amsa laifin kashe tsofaffin mazajenta guda 11 a cikin tsawon shekaru 22, bisa zargin yin hakan don mallakar dukiyarsu.
Yadda Kasar Rasha ke kisan fursunonin yaki na Kasar Ukraine
Rahotanni sun bayyana cewa masu gabatar da kara sun yi ikirarin cewa Akbari ta yi amfani da maganin ciwon sukari da kwayoyin bugarwa wajen hallaka mazajen nata.
Uromi: Kano Governor Demands Public Parade of Suspects
Jaridar Gulf News ta ruwaito cewa bincike ya gano yadda matar ke karkatar da dukiyar mutanen da ta kashe zuwa asusun bankin ‘yarta.
Hukumomi a Iran na ci gaba da gudanar da bincike kan lamarin kafin yanke hukuncin karshe.
DW

