Close Menu
PARADIGM NEWS
    Facebook X (Twitter) Instagram
    • Home
    • Privacy Policy
    Facebook X (Twitter) WhatsApp Telegram
    PARADIGM NEWS
    • Home
    • Features

      I’ll dress elegantly for a week, lady vows as Kano women storm markets

      March 29, 2025

      Dr. Abdullahi Umar Ganduje’s Legacy of Progress and Excellence

      December 25, 2024

      The rise and fall of Faruk Lawan: A lesson in power and intrigues

      December 17, 2024

      Will The Axing of Zakirai Make Education Great In Kano

      December 17, 2024

      Harmattan Brings Boom to Tea, Noodle, Bean Cake Sellers in Kano

      December 15, 2024
    • News
      1. Local
      2. National
      3. International
      4. View All

      Eid: Dangote Cement Strengthens Govt-Community Ties in Kogi

      June 8, 2025

      Fire Destroys Goods Worth Millions at Farm Centre GSM Market

      June 6, 2025

      Bagwai Indigene Uplifts GGSS Kiyawa with Modern Facilities

      May 30, 2025

      Traditional Ruler Tasks Parents On Inculcating Moral Values On Their Children

      May 30, 2025

      NAWOJ Commends Ondo CPS for Supporting Journalists’ Widows

      June 6, 2025

      President Tinubu Confers National Honour on Bill Gates

      June 4, 2025

      Minister Advocates Stronger Female Representation In Politics, Business

      May 31, 2025

      Nigeria Vows Stronger Border Control, Warns Against Sovereignty Breach

      May 30, 2025

      UK, 29 Others Decry Sudan Humanitarian Convoy Attack

      June 7, 2025

      NIPR President Elected Global Alliance Regional Delegate-at-Large

      May 16, 2025

      Just in : Minister Ata Arrives Kazan for 2025 Intl Economic Forum

      May 15, 2025

      Renowned Philanthropist Mrs. Maryam Imoke Yanah Recieves Warrior of Hope Award

      April 27, 2025

      Kano Deputy Gov Commiserates with Farm Centre GSM Market Traders

      June 8, 2025

      Kano Entrepreneur Battles Legal Harassment Over Trademark Dispute

      June 5, 2025

      AMG Foundation Boosts Kano NGO Office with Technical Support

      June 5, 2025

      Farmtrac Nigeria Denies Allegation of Substandard Work

      June 4, 2025
    • Politics

      How Ganduje is strengthening APC’s fortune ahead of 2027

      May 25, 2025

      Prepare for Exit in 2027-Jigawa Gov Tells PDP Lawmakers

      May 19, 2025

      APC North-West Endorses President Tinubu for 2027

      May 18, 2025

      Gauta Club Backs Kano State’s Ban on Live Political Programs

      May 12, 2025

      Kano Lawmaker Zubairu Hamza Massu Dumps NNPP for APC

      May 12, 2025
    • Conflict

      Kadpoly Retiree faults Committee, Demolition Of Property

      March 27, 2025

      President Tinubu Declares State of Emergency in Rivers State

      March 18, 2025

      El-Rufai Defends Najaatu Muhammad Against Ribadus Denials

      February 5, 2025

      Tinubu’s Corruption Saga: Najaatu-Ribadu Feud Takes Center Stage

      February 5, 2025

      Kano Inaugurates Committee to Investigate Rimin Zakara Dispute

      February 3, 2025
    • More
      • Analysis
      • Business
      • Crime
      • Cultural events
      • Economy
      • Education
      • Editorial
      • Entertainment
      • Environment
      • Fashion
      • Health
      • Lifestyle
      • Personality profile
      • Science
      • Sports
      • Technology
    • Hausa

      Dangote Ya Sanya Sunan Tinubu a Hanyar Shiga Matatar Man Fetur

      June 7, 2025

      NAHCON Ta Tabbatar da Tsaro Bayan Gobara a Masaukin Alhazai

      June 7, 2025

      Sarki Sanusi Ya Umarci Hakimai Su Shigo Kano Yin Hawan Sallah

      June 3, 2025

      Zakarun Gasar Alkur’ani Sun Samu Gidaje Umrah da Tallafin Karatu

      June 3, 2025

      Ba Mu Ba ‘Yan Majalisa Tikitin Atomatik ba- Jam’iyar APC

      June 3, 2025
    Subscribe
    PARADIGM NEWS
    Hausa

    Shugaban NAHCON Ya Bayyana Cigaban Da Ya Samar A Kwanaki 100

    EditorBy EditorJanuary 5, 2025No Comments3 Mins Read
    Facebook Twitter Telegram WhatsApp
    IMG 20241228 WA0020

    Lubabatu I. Garba

    Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Farfesa Abdullahi Sale Usman, ya bayyana muhimman nasarorin da hukumar ta samu a karkashin jagorancinsa a cikin kwanaki 100 na farkon jagorancinsa

    A wata tattaunawa ta musamman da wakiliyar Paradigm news a Kano, Farfesa Sale Usman, ya jaddada muhimmancin koyi da shugabancin da ya gabata, inda ya ce,

    Ad 4

    “A rayuwa duk wanda ya riga ka mulki, ko ya yi kura-kurai, ko ya yi nasara, sai ka yi addu’a Allah ya karba nasa ayyukan alheri kuma ya gafarta masa kurakuransa. Muna yin iya kokarinmu a yanzu kuma muna addu’ar Allah Ya taimakemu mu ci gaba da tafiya kan hanya madaidaiciya”.

    NAHCON Announces Plan to Abolish Dollar Payments for Hajj

    Ya kuma bayyana cewa shugabancinsa yana daukar darasi daga ayyukan magabata, da amfani da nasarorin da suka samu da kuma gujewa kura-kuransu.

    Ad 3

    Da yake yin tsokaci kan hakan, ya ce,

    “A cikin kwanaki 100 da muka yi muna shugabanci, mun cimma yarjejeniya da kamfanonin jiragen sama na rage farashin tikitin jirgin sama idan aka kwatanta da wanda aka biya a bara. Mun kuma amince da yadda za a rika biyan kudin a Naira maimakon Dalar Amurka, wanda hakan wani gagarumin ci gaba ne.”

    NAHCON denies serving poor meal to pilgrims in Saudi Arabia

    Farfesa Sale Usman ya bayyana wata babbar nasara: karbo sama da Naira biliyan biyar na ayyukan da ba a yi wa maniyyata aikin hajjin 2023 ba daga hukumomin Saudia.

    Ya bayyana hakan ne a matsayin wani bangare na kokarin hukumar na tabbatar da bin doka da kuma kare muradun alhazan Najeriya.

    51,447 Nigerian Intending Pilgrims Paid for 2024 Hajj-NAHCON

    Dangane da batun Fasfo da biza kuwa, shugaban hukumar ta NAHCON ya bayyana cewa hukumar na aiki kafada da kafada da hukumar kula da shige da fice ta kasa domin tabbatar da bayar da Fasfo na maniyyata a kan lokaci.

    Ya ce, “Suna ba mu haɗin kai, kuma muna samun ci gaba sosai a wannan batun.”

    Da ya juya kan batun tsarin biza, Farfesa Sale Usman ya tabbatar wa masu ruwa da tsaki cewa hukumomin Saudiyya sun shirya tsaf don magance matsalolin NAHCON.

    President Tinubu Appoints Chairman of National Hajj Commission

    Ya yi nuni da cewa a yanzu babban abin da hukumar ta fi mayar da hankali a kai shi ne warware matsalolin da suka shafi takardar izinin Umrah.

    “Ta hanyar ofishin Ministan Harkokin Waje, mun gayyaci Ministan Hajji na Saudiyya zuwa Najeriya don magance duk wasu batutuwan da suka shafi Umrah,” inji shi.

    Shugaban ya kuma yi kira ga masu niyyar zuwa aikin Hajji da su tabbatar da biyan kudin aikin Hajji a kan lokaci, yana mai jaddada cewa yin jirkirin biya yana kawo cikas ga tsare-tsare da manufofi.

    Ya yi kira ga masu irin wannan halayya da su daina domin a samu aiki mai inganci.

    Da wannan kokari, Farfesa Abdullahi Sale Usman ya tabbatar da aniyar NAHCON na inganta aikin Hajji ga daukacin alhazan Najeriya, yayin da ya bukaci masu ruwa da tsaki da su goyi bayan ayyukan hukumar.

     

     

     

     

     

     

     

     

     

    Share. Facebook Twitter LinkedIn Telegram WhatsApp

    Related Posts

    Dangote Ya Sanya Sunan Tinubu a Hanyar Shiga Matatar Man Fetur

    June 7, 2025

    NAHCON Ta Tabbatar da Tsaro Bayan Gobara a Masaukin Alhazai

    June 7, 2025

    Sarki Sanusi Ya Umarci Hakimai Su Shigo Kano Yin Hawan Sallah

    June 3, 2025

    Zakarun Gasar Alkur’ani Sun Samu Gidaje Umrah da Tallafin Karatu

    June 3, 2025
    Add A Comment
    Leave A Reply Cancel Reply

    Editors Picks

    Eid: Dangote Cement Strengthens Govt-Community Ties in Kogi

    June 8, 2025

    United Athletics Series Ends in Lagos

    June 8, 2025

    Kano Deputy Gov Commiserates with Farm Centre GSM Market Traders

    June 8, 2025

    Dangote Ya Sanya Sunan Tinubu a Hanyar Shiga Matatar Man Fetur

    June 7, 2025
    Hajaj Albait 2
    © 2025 PARADIGM NEWS
    • Home
    • Privacy Policy

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.