Yau kenan yayin da Mai Martaba Sarkin Kano Mal Muhammad Sunusi ll ya ziyarar Asibitin da aka killace tare da kula da lafiyar yaran Kano da Gwamnatin Kano ta karba jiya daga Abuja wadanda aka kama aka tsare tun lokachin zanga zanga inda ya samu tarba daga and Kwamishinan lafiya na Jihar Kano Dr Abubakar Labaran Yusuf Wanda Gwamnatin Kano ta mikawa su domin kula da lafiyar su kafin mai dasu hannun Iyayen su.
Read also: NAPTIP Kano Rescues 285 Victims, Arrests 22 Human Traffickers
Read also: Kano State FCDO Organizes Education Recovery Conference

Read also: Gov.Abba Describes Malam Aminu Kano As A Great Nationalist

