Safiyanu Dantala Jobawa Majalisar karamar hukumar Garun mallam a jihar Kano, ta ba mazauna kasuwar Kwanar Gafan wa’adin kwana bakwai da su tashi daga cikinta har zuwa wani lokaci nan gaba. Shugaban K/H Garun Malam Ya Aike Da Sakon Kirsimeti Shugaban karamar hukumar, Hon Barr Aminu Salisu Kadawa ne ya bada umarnin hakan a wajen bikin kaddamar da sake fasalin farfado da tattalin arzikin yankin. Kadawa ya ce “Duba da irin yadda kasuwar aka mai da ita tamkar wata mafaka da cibiyar yada badala maimakon ainihin yin abun da aka kafa kasuwar tun farko. Sai ga shi an buge da…
Author: Editor
Safiyanu Dantala Jobawa Maigirma shugaban karamar hukumar Garun mallam Hon Barr Aminu Salisu Kadawa ya kai ziyar taya murnar biki kirsimeti ga mabiya addinin Kirista dake Yantomo. Kwamishina ta Taya Gwamnan Kano Murnar Sabuwar Shekara Ya yi kira gare su da su cigaba da yiwa kasa addu’a don kara samun zaman lafiya a tsakanin mabiya addinai daban-daban. A karshe ya mika goron bikin kirsimeti na naira dubu dari biyu nan take. Mabiyan sun nuna murnarsu ga yadda akwai kyakkyar alaka dake tsakaninu da mabiya addinin musulunci. Sun kuma mika godiya da irin nuna musu halaci da aka yi tare da…
Kano, Nigeria – The Kano State Commissioner of Education, Dr. Ali Haruna Makoda, has praised the Director of the Kano Educational Resource Department (KERD), Hajiya Rabi Inuwa Hussain, for her exceptional performance within her first year in office. Speaking at a ceremony to mark KERD’s one-year achievements, Dr. Makoda highlighted the significant progress made by the department, demonstrating the current administration’s commitment to prioritizing education. Education Key to Unlocking Nigeria’s Potential – Minister The Commissioner noted that Governor Alhaji Abba Kabir Yusuf has proposed allocating 31% of the 2025 budget to the education sector, showcasing his dedication to the sector.…
Ado Salisu As Khalifah Isyaku Rabiu University (KHAIRUN), Kano, launches its newly constructed basketball and tennis courts, its Vice Chancellor, Prof. Abdulraheed Garba, has described sports as the fastest growing industry in the global economic circuit. Professor Garba said sports is now a lucrative business, stressing that it could be running in tandem with education in no distant time. KHAIRUN Hosts Workshop on 21st Century Digital Skills According to him, sports now occupy a strategic place in the socio-economic development of nations across the world. The university authority, he noted, has a keen interest in promoting sports, a situation which…
Iran ta ɗage haramcin da ta ƙaƙaba kan manhajar sada zumunci ta Whatsapp. Kamfanin dillancin labarai na ƙasar ya ce wata hukuma ta kaɗa ƙuri’ar cire duk takunkuman da aka ƙaƙaba kan Whatsapp da rumbin sauke manhajoji na Google Play na tsawon fiye da shekara biyu. Amir Khan Zai Kafa Tarihi Da Fim Din Sa Na Laapataa Ladies Tsarin sirranta bayanai na manhajar ya sa ya yi wuya ga hukumomin ƙasar su bibiyi hirarrakin mutane kuma hakan ya ci karo da dokokin amfani da intanet masu tsauri da ƙasar ta kafa. Morocco Za Ta Ba Mata Ikon Hana Mazajen Su…
Ƙasar Morocco ta gabatar da shawarwarin samar da wata dokar iyali wadda za ta bai wa mata ƙarin ƙarfin iko a kan riƙon ƴaƴa, da gado da kuma adawa da auren mace fiye da ɗaya. Kokarin Yaki Da Dabi’un Cin Zarafun Mata A Kaduna Da Yadda Kwalliya Ke Biyan Kudin Sabulu Wannan sauyi na zuwa ne bayan shekara 20 masu hanƙoro na fafutikar ganin an tabbatar da ita. Haka nan dokar za ta taƙaita auren wuri. Dokokin waɗanda suka kai guda 100, na buƙatar amincewar majalisar dokoki da kuma sarkin ƙasar kafin a fara aiki da su. Senegal’s Traditional Religious…
Kano-ACReSAL has made significant strides in addressing water scarcity in Kano State by constructing five additional solar-powered boreholes. These new boreholes are located in Kwankwasiyya Village, Mariri Community, and Yelwa Community, all within Kano’s historic city. Kano ACReSAL Opens Bid For Bulbula-Gayawa gully Erosion Project The State Project Coordinator, Dr. Dahiru Muhammad Hashim, recently led an inspection team to these sites, comprising key personnel from the State Project Management Unit (SPMU). The team’s objective was to assess the projects’ progress and provide technical guidance where necessary. The inspection team included experts like Mr. Sulaiman Abubakar Sulaiman, Water Resources Specialist; Mr.…
The Accelerating Nutrition Results in Nigeria (ANRiN), a World Bank-funded program, has achieved a remarkable milestone in Kano State. According to Dr. Umar Yahuza, ANRiN project coordinator in Kano, the program has provided essential nutrition services to over 3.3 million individuals in the state. Rice Fortification: Key to Tackling Malnutrition in Nigeria Specifically, ANRiN has supplied Multiple Micro Supplementations (MMS) to 1.5 million pregnant women and Micronutrient Powder (MNP) to 1.8 million children across 484 wards in 44 local government areas. This initiative aims to reduce malnutrition, improve school performance, and decrease maternal and child mortality. The program has also…
The Chief of Defence Staff (CDS), Gen. Christopher Musa, has urged the Nigerian Armed Forces to make 2025 a year of significant security improvements across the country. In his Christmas message, Musa acknowledged the challenges of the past year, including incidents of terrorism and banditry, but expressed gratitude for the troops’ resilience and sacrifices. Kano Police Assures Adequate Security for 2024 Maukibi Musa honored the memory of fallen soldiers, stating that their ultimate sacrifice demands a renewed commitment to securing the nation. Breaking: Chief Of Army Staff Taoreed Abiodun Lagbaja Dies At 56 He emphasized the need for all security…
Kabiru Haruna The Kano State Ministry of Women Affairs, Children and Disable has reiterated its dedication to supporting individuals with disabilities in the state. Honorable Commissioner Hajiya Amina Abdullahi HOD made this commitment clear during a solidarity visit from the Joint National Association of Persons with Disabilities. Kano Partners Jam’iyar Matan Arewa to Empower Women, Children According to Bintu Nuhu Yakasai, Director Public Enlightenment, Ministry of Women Affairs, Children and Disable, Kano State, the Commissioner assured that her ministry will provide unrelenting support to ensure individuals with disabilities live dignified lives, free from discrimination and stigma. The Commissioner emphasized that…
