Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wasu gidajen wanka guda biyu a Kasuwar Abubakar Rimi da ke Sabon Gari, sakamakon lalacewar…
Browsing: Hausa
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Al’umma, Mohammed Idris, ya ce Nijeriya da Saudiyya suna zurfafa hulɗar su fiye…
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya wakilci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a buɗe babban taron muhawarar Babban Taron Majalisar…
Hukumar da ke Shirya Aikin Hajji ta Kasa a Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa an ja hankalinta kan wani rahoto…
Ministan Wutar Lantarki, Joseph Tegbe, ya bayyana cewa wasu masu amfani da wutar lantarki a Nijeriya sun roƙe shi da…
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama fitaccen ɗan TikTok, Ukasha Yahaya, wanda aka fi sani da UK International, bisa…
Hukumar kare haƙƙin masu saye ta Jihar Kano (KCPC) ta rufe wani shagon maganin gargajiya mai suna Kashiful Aleel, da…
An shiga cikin fargaba a birnin Sakkwato ranar Juma’a bayan da wani matashi ya daɓa wa wani malamin addinin Musulunci,…
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da warware doguwar takaddamar ƙasa tsakanin Jami’ar Bayero Kano, BUK, da al’ummar Rimin Zakara, wadda…
A wani mataki na inganta tsaftar jiki da lafiyar ’yanmata a makarantu, ƙungiyar Bright Capacity Initiative Community Enhancement (BCICE), tare…
Kungiyoyin ayyukan gaiyya da ke mazabu goma na Karamar Hukumar Tarauni sun sha alwashin ci gaba da yashe magudanan ruwa…
Babban Bankin Ghana ya ƙaddamar da Majalisar Bayar da Shawarwari kan harkokin banki da babu kuɗin ruwa ta ƙasar (NIFAC)…
Maryam Danazimi Ibrahim, wata ‘yar takara daga Najeriya, ta lashe kyautar Naira miliyan 120, kwatankwacin Riyal dubu 300,000 na Saudiyya,…
Tawagar masu shirya taron tuntuba na kwanaki biyu kan ci gaba da bunƙasa ƙananan yara a yankin Arewa maso Yamma,…
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan alumma, Alhaji Mohammed Idris, ya ce manufofin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na…
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bai wa Malam Usman Aliyu, mijin marigayiya Ummulkhairi malamar Islamiyyar da aka ƙona kyautar…
Tsohon Archbishop na Cocin Katolika a Abuja, John Onaiyekan, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bai amince da ra’ayin…
Gwamnatin Jihar Kano ta samar da magunguna da muhimman kayan aikin asibiti ga Cibiyar Kula da Masu Cutar Makarau (Diphtheria…
Hukumar tace fina-finai ta Kano ta rufe shagon Kausar Unique Empire Ltd saboda amfani da kalamai da zane-zane na batsa…
Kwamitin Musamman na Gwamnatin Jihar Kano kan Gine-ginen da ba a yi bisa ka’ida ba ya umarci a gaggauta cire…
